Gyara murya Yauwa Ah hah Mu je zuwa (Jama'a maza de mata) (Sarki ya gaishe ku) (A takanda lafiya!) (Gaya musu!) Inna kuke? Árewa Inna kuke!? Bawa agaban gada Ga kalangu da yan Mata an hada Ga kuka da ganda a dan gwada Domin sautin zuwa taike da lagwada Toh mutuku mutuku ké mutuku nagida muna so kalangu ta bugu Mutuku mutuku ké mutuku rikita musu gomnati mun musu coo Mutuku mutuku kai mutuku Nagida muna so kalangu ta bugu Mutuku mutuku kai mutuku Rikita musu gomnati mun musu coo Sabuwar criteria Flows sun kawo da malaria Nan daga árewa chan Nigeriya Opishin gomna har gaban seketariya Har agaban seketariya Ka ji dadin duniya Ki ji dadin duniya Allah ya sa mu gama lafiya Toh! Ku ji dadin duniya Classiq Haha! Toh duk gayen nan, ba mai burge ni Number one spot ba mai tuge ni Ok, toh ai nayi sungani Steady kadan rapping niké like burgali Danliti, V-I-P, babban kifi, M-V-P Ai da mun taka ba tp, yanzu mu chicks ké daurawa a kán D-P Ga amariya, ga ango (Wallahi ango kyaukyauwa, ga ango) An sha ado mun saka and co Inna yan adawa ïn sa musu Rambo Amariya, da ango (Wallahi ango kyaukyauwa, ga ango) An sha ado an saka and co Inna yan adawa ïn sa musu Rambo Sabuwar criteria (Sarki Sanusi Lamido mun gaishe ka) Flows sun kawo da malaria Nan daga árewa chan Nigeriya Opishin gomna har agaban seketariya Har agaban seketariya Ka ji dadin duniya Ki ji dadin duniya Allah ya sa mu gama lafiya Toh! Ku ji dadin duniya Ké ji dadin duniya Allah ya ba mu zaman lafiya Ki ji dadin duniya Toh ku ji dadin duniya Yauwa Haba mallam mardo da sautin mu Sultanun Sokoto Dan Kwambo Lahiru Mangali Baba Atiku Abba Atiku Muhammad Abacha Ahmed Danini Inuwa Baba Moheeb Tafida Isa Yola Aminu Dogo Jamil Tambuwal Roni Dankambo Haske Abdul Tahir Kano Seyong Dantata Samad Rabiu Abu Lolo Na Ala Sai godiya