Bash Neh Pha Bash Neh Pha Bash Neh Pha Ha-aa ah-hh-hh Mai kula da mata namiji Mai kula da mata Zuma on the beat Allah ka ba maza su duba mata Ina nufin su kula da mata Allah bawa maza su dinga bawa mata Ina nufin mace a dinga lalabata Allah ba maza sun dinga kwashe mata Ina nufin su dinga aure mata Batu daga karkashin zuciyata Ta mace ta hau saman dukiya ta Taci taci albarkacin Mama ta Ta mace mama ta Ta mace ki huta miji ya nema Yazo kici karki damu Mazaje ku bar 'yan mata su huta Ku dinga basu ku karku damu Ta mace da kwalliya mace da tsabta Wallahi 'yan mata kar ku damu Ku dai ku sha shayi ku sha butter Kullum ku juya madara a kamu Sunan me iya kula da mata (namiji!) Mai hidima wa mata (namiji!) Wanda zai auri 'ya ta (namiji!) Ku dage mata suce ma (namiji!) Ji (namiji!) Ji ji ka ji Bash Neh Pha Ha-hh-hh-hh-hh-ah Mama dama ina so ne nima na amsa suna ango Akwai 'yar budurwar da nake so ta dana wankan jego (jego) Ayi-ayi a daura kafun shaidan ya bude sabon shago Ina son ta dafa naman rago ta huta ta dinga juyi a bargo Kulawa kowani mintin agogo Kalaman so da guntu da dogo Cefane in dinga ce, "Mata ungo" A mazaje in zama mata kure bango (kure bango) Kar ta kira mijinta da rago Son mamana cikin kashi da bargo (bargo) ha-hh-hh-hh-hh-ah Sunan me iya kula da mata (namiji!) Mai hidima wa mata (namiji!) Wanda zai auri 'ya ta (namiji!) Ku dage mata suce ma (namiji!) Ji (namiji!) Ji ji ka ji (namiji!) ♪ Namiji Zuma on the beat Namiji