Zanyi mata, zanyi mata nima Ta nace mai Sona kamar mamana to ita nakeso Wacce ko mai naso tanaso, macen da ta iya girki nakeso Wacce keson tsafta nakeso Macen da ta iya komai nakeso Ingantaccen Iyali nakeso, Allah inzan samu inaso (Inaso, inaso) Kullun ina cikin dabaru Inaso nima na auru Dole inyi wannan, inyi wannan in inaso in auru (Bakada komai, baki iya komai ba kuce aure, aure) Dole ki iya wannan, ki iya wannan inkinaso ki auru (Banason inyi auren dazanyi kuka inaso inji dadin aure) Ina yan uba yan damuwa, inashirin aurena (Hayye iye aurena) Sadaki, akwati na hadata Kwanan nan nima zanyi mata Amarya ta dinga mintsilata Sai nima na dinga tsokananta Wai lada indai na tabata Kai aure shine matsalata Akwai wacce wasan ina kulata Muryarta da dadi maganarta Bana iya manta tafiyar ta Na kulle ido Ina ganinta Ni ango, amarya, amarya zaku ganta Kuma mamana ma ta yabata Zan aureta, uban 'ya 'yanta Mai cefanenta (Mai cefanenta) Kullun ina cikin dabaru Inaso nima na auru Dole inyi wannan, inyi wannan in inaso in auru (Bakada komai) (Baki iya komai ba kuce aure aure) Dole ki iya wannan ki iya wannan inkinaso ki auru (Banason inyi auren dazanyi kuka inaso inji dadin aure) Ina yan uba yan damuwa inashirin aurena (Hayye iye aurena)