Kishore Kumar Hits

BASH NEH PHA - A Misali lyrics

Artist: BASH NEH PHA

album: Duniya EP


Bash Neh Pha
Bash Neh Pha
Bash Neh Pha
Story-story (story)

Bash Neh Pha
Da wuka ta mai kaifi
Sanda na girka ruwan zafi
Na fasa siyen kifi kogin bayan mu akwai zurfi
Kunsan zakaran Hausa
Farfesun shi kamar yafi
Allah tsinai barawo
San da nake ma zakara na su sunfi
A misali in kama barawo
A misali barawo kwaye mai baya
Mu mai zanen taya
Fuskar tsinane da jar suya
Zan barshi tsirara ko kunya
Toh ina kaunar wata
Na ci wanka hula na karkata
Na siya lemu da kankana dan ita
Na hada kalamai lodi zan mata
Nataho daga naisa kamar ita
Ashe soja take kauna ita
Nace tsinanu kawai yan wuta
Yai man mari sungul sai kwata
Take hula da lemu sun bata
A misali da ina da karfi
A misali sojan zai daku
Duwawun tsinane babbaku
In yai taurin kai zai allaku
In nai kudi sai mun huta da ku
Dan zan maku zakatil lagari
A misali
Wa ya fini kudi? Bakowa
Ya ya suna na? Bash Neh Pha
Mai nake zuba maku? Wakoki
Zakatil lagari
A misali
Wa ya fini kudi? Bakowa
Ya-ya suna na? Bash Neh Pha
Mai nake zuba maku? Wakoki
Bash Neh Pha
Kawai dan na dace da waka
Mun saje kamar kauye da kuka
Ina ciki kamar petir a tanka
My rap name is manta gabanka
Facing rap ni na wuce fanka
Gidan sama banbanci da bukka
Fans suka ce muna morai sallonka
Zo kaga tsalle in muka jika
Bash Neh Pha Allah ya kaimu bikin ka
Duk gari ana ta musu a kanka
Dan ku zan sayi mota duka
Mama tace kai sha kurumun ka
Ran da kudi zai ratsa jikinka
Barayin sallo su ganka su barka
Gwamnati ke mai duba tsaranka
A misali
Gwamanati ta ban jirgi
A misali
Kai gwamanati ta ban jirgi
Da Abuja zan je inyi boris
Inje Dubai in dauka da Paris
Sa ta a car su sako maku lyrics
Dan zan maku zikatil lagari
A misali
Wa ya fini kudi? Bakowa
Ya ya suna na? Bash Neh Pha
Mai nake zuba maku? Wakoki
Zakatil lagari
A misali
Wa ya fini kudi? Bakowa
Ya ya suna na? Bash Neh Pha
Mai nake zuba maku? Wakoki
Bash Neh Pha
A misali
Ai man tuwan nama
A misali
Da trillion goma
A misali
Ina gadon mama
A misali
Yan mata suyi man lema
A misali
Dadi kyan dadi naman kirji na yai fadi
Chin cinya ai jifa da yadi
Ba yaji duk suna farfadi
A wurin mace kina ta da gardi
Dan zan maku iyaka da ridi
A misali
Ba kowa
Bash Neh Pha
A misali

Поcмотреть все песни артиста

Other albums by the artist

Similar artists