This is the way I say Good bye, early in the morning Kece tawa Kece tawa Amince, kece tawa Kece tawa Kece tawa Na zagaye ko'ina, banga kamar ke ba Na zagaye ko'ina, ba wata tamkar ki Na zagaye ko'ina, banga kamar ke ba Na zagaye ko'ina, ba wata tamkar ki Kece zabi na Kece ruhi na Ke zan ba kauna yanmata Ke zan ba kauna Na same ki na huta Zana baki key mota Don kin ciri tuta Kyakkyawa (kyakkyawa) Son kowa (son kowa) Yarinya mai natsuwa (yarinya mai natsuwa) Amshi kalamai na Kiban kauna (kiban kauna) Amince, kece tawa Kece tawa Kece tawa Amince, kece tawa Kece tawa Kece tawa Na zagaye ko'ina, banga kamar ke ba Na zagaye ko'ina, ba wata tamkar ki Na zagaye ko'ina, banga kamar ke ba Na zagaye ko'ina, ba wata tamkar ki A zuciyata kece Sarauniya ta kece Barauniya ta kece Zuciya kika sace Sam babu mai raba ni dake A rayuwa ta sai dake Da za muyi aure ni da ke Da zanji ni na tsallake A rayuwa Nayi 'yantuwa Daure yar'uwa Ki bani son ki na adana yanmata Amince, kece tawa Kece tawa Kece tawa Amince, kece tawa Kece tawa Kece tawa Na zagaye ko'ina, banga kamar ke ba Na zagaye ko'ina, ba wata tamkar ki Na zagaye ko'ina, banga kamar ke ba Na zagaye ko'ina, ba wata tamkar k