Salma amarya mai halin wanke tukunya Bar magauta suci baya gobe karya taci karya Ko su ki koh su so (ko su so) Ai Salma koh su ki koh su so (haye ko su so) Musa ne angonki (Musa ne) Ya Salma Musa ne angonki (Musa ne) Kin kyale masu kunfar baki (gasu chan dai) Yau zaki tai cikin dakinki (Musa ne fa) Na gidanki gaki angonki Dan Musa dai yana kishinki (eh mana) Koh su so (haka) koh ma kar so (muna nan dai) Koh subi koh ma kar subi (muna nan dai) Lokaci sai mai lokaci (haka haba) Koh suci koh ma kar suci (Muna nan dai) Zamuje koh basa son muje (in Allah yaso) Ga amarya ga ango (gani) Haba Musa me kake jira Gagare (tashi tashi) Daga yanzu kazamo jigo (wayo) Tunda dai Salma amarya koh ina ta tare (ya kuke gani) Auren yar Kano da dan Gombe (yayi yayi dai) Duk yan hassada su rarabe (koh basu ji ba) Mu koh ina Kano ina Gombe (a fada musu) Ya Allah kasa mu kai gobe Amarya Salma me kike nufi ne Ga kawayenki gamun nan a zaune Tashi jujuya mai kike jira ne (ya amarya) Tunda nufin ubangiji ne Ai bikin chan haka su na yaudara ne (ya amarya) Shi komai fah kaddara ne Zo mu zauna zo muyo fada ne (ya amarya) Biki yakai biki su Kwashewa sun zo Akwai Dankwairo na Tafa ma na nan yazo Ibrahim Musa na Tafa dangin Dankwairo Ibrahim Musa abar ka sai ta Allah tayi Amanata bata karewa Musa A kyale mu sai ta Allah Dan Musa Dan Musa na Kwashewa (wayo) Na dan Gwanja Dan Musa ka hutawa Aikin dare sai su gwani ba rago ba Ai mai duma bai hana shan kokiya Gadon kudi ba gadon arziki ba Don arziki baiyi kama da tsiya ba Domin tsiya ai bata daura aure Mata kuzo mu tsitsigar duniya da tsinke Ita dai kyada kadan tai satar kama da wake Domin gidana na Dan Musa babu wata sai ke (Salma) Amarya Salma special (haka) kuma soshiyar Tana bin sabgarta manual (totally) Ai amarya bata da rigima Kuma Salma, bata bin dangin masu hadama Ke Salma, Salma bata da yawwan dakadama (da ganinta) Shi ya sanya bata da rigima Haye Salma daure Salma daure dai Musa daure Musa daure dai ♪ Hayya, amarya Allah gidanku komai sun miki Ya amarya gidanku komai sun miki Kina nan dai gashi zaki tai chan dakinki Babu wasu masu hanaki Yau biki ga danginki Naga dangi na mijinki Ga abokai da kawaye sunyi zaune Sunyi zaune amarya Salma