Kai daga fara kwan kwaras kwas-kwas Sai kace hatsi dukka matan dake gurin sun taso abun su (Warr!) Kuyi ta kanku Muma muyi ta kanmu Dariya ba fa so ba Kuyi ta kanku Muma muyi ta kanmu (Allah kuwa) Dariya ba fa so ba (sama mata!) 'Yaraye dadin dariyale, mai hali bai bari ba (warr!) Chale ka chale ne na Gwanja yazo yana kida Ga mata suna rawa kowa na ta girgizawa sama Bana an gama komai (ehh mana) Bori ya kashe boka (Warr!) Layin mu da mata Suna neman na abinka Na lura da hannu Kuma kun iya wanka Limami kuma na san Wannan ya iya yanka To fatan mu ku gane mu ba wasa muka zoba (ehh mana) Kasa mata sama Kasa mata sama Kasa mata sama (haka) Idan mata da yawa dangi ne ni na rada suna Idan har anka gama bana nan an sha da rabona (kai!) Wasa wasane ruwa gayyar gora ne (mana) Wanne-wanne ne? Gidan taron mata ne (hakane mana) In dai taro ne babu mu ai suna ne (warr!) Allah yayi sarkin daka shine turmi ahayye Takun yayi wasu sun saki reshe sun kama ganye (kai Gwanja) Tumbayye-tumbayye (tumbayye-tumbayye) Tumbayye-tumbayye (tumbayye-tumbayye) Tumbayye ta cika duniya kowa tumbayye Tumbayye tumbayye Kamar wasa tumbayye Tumbayye ta cika duniya kowa tumbayye Ke kika san kisisinar da zaki wa saurayi ko angon ki in ya bido komai ya baki (Warr!) Warr! Haka zasu ji mu ayye Haka zasu so mu ayye Haka zasu ganmu ayye Haka zasu barmu Da gani da barmu dai-dai Da fura da damu dai-dai Da saki da kamu mun sha da gumin jikin mu Kafin a ji mu ayye Kafin a gan mu ayye Kafin a san mu ai munci kashin uban mu Zabiya zan amsheki wake Zabiya zan amsheki wake Ni ba kudi ba ba mulki ba sarauta Kuma kar kisa tunanin na fiki murya Kuma ba batu na cinzali an hanani Zakizo ne koko bazaki zoba? Ahayye zani zo, bari in shafa hoda Na ce, "Zakizo ne koko bazaki zoba?" Kai! Na ce maka, "Zani zo bari in shafa hoda" Ko kinzo da ke da hodar ki ubanku zanci Warr! Ah-ah-ah Eh-ah-ah-ah Warr! Raye-raye-raye yana ah-ah-ah Ai Yadda kake kidan kidawa Haka muke rawar rayawa Haka kake karin karawa Haka suke yabawa (warr!) Ina ta waka uwata bata hanan ba Ina ta waka ubana bai hanan ba Ina ta waka sarki bai hanan ba Ina ta waka gwamna bai hanan ba Ina ta waka Malam bai hanan ba Toh tinda dai har Malam bai hanan ba Kowa ya ce zai hanani ubansa zaici Sama uwa Kasa da Kasa kaza Sama kwai Sama uwa Kasa da Sama kaza Kasa kwai Sultan with the beat baby