Na saba dani dake (na saba dani dake) Bazan so rabo dake ba Na saba dani dake Bazan so muyai rabo dake ba Prince production Naje in ganki gida ban ganki ba Naje gurin aikin ki, ban ganki ba Na kira a wayanki, ban ji ki ba Zubar ido sanadinki, bai kamata ba Ki gane komai nawa naki ne Mallaki na mallaki ne Ke ko jini irin naki ne Ko a zuciyata sunanki ne Zancen hirar ki ba Bani lokacin ki bazan adabeki ba Samun yake shine ba rabo dake ba Dan dake wata bazata mun kama ba Zan zama dake ko da cikin ukoba Duk da nasan makiya baza su so ba Kinga ko masoyan farko ba suyai kama ba Amma fahimta ce ba'a kai su ba Daure ki bani zuma yadda kika saba Dan in kika bani guba, bazana sha ba Zan so ki har ma yadda bakiyo zato ba Bance bawka iya samun kamar ya ni ba Zaman da ba tare dake bazan iya ba Don bazan iya cutar ki ko kadan ba Na saba dani dake Bazan so muyi rabo dake ba An bani ke, an bani ke An bani ke, kinga an bani ke An bani ke, kinga an bani ke An bani ke, kinga an bani ke Is prince on the mix