Zuciya ba ta mutum ba Ba kashi gashi kuma ga ta da girma Zuciya ba ta mutum ba Ba kashi gashi kuma ga ta da girma Idan na tina da masoyi Sai inji taura na taba kara Idan na tina da masoyi Sai inji kwalla nata kwarara Idan na tinaka masoyi Sai inji tamkar in saka kara Idan ance in bar ka Sai inji mutuwa bamu da tazara Nayi kewa nayi kewa Nayi kewar mai mini hira Nayi kewa nayi kewa Nayi kewar mai mini hira Nayi kewar dan abi na Dan kyakkyawa masoyi na Kayi nisa kayi nisa Kayi nisa malami na Da ace mun nan bazai kai Inda ruhin masoyina Da anan zan bashi labarai Na birnin zuciya na Labarin masoyiya Labarin masoyiya Labarin masoyiya Banji yadda akayi kika kwana ba Labarin masoyiya Banga wace takai ki aguna ba Labarin masoyiya Wace dai ta shige mini zuciya Ta samu gurin zama Tai zaman ta ta tsaru da kwalliya Kin dau hankali na Kin saran jiki na Ni duk dukiya ta Ke nai wa tashe na Maraba da ranuwa Wace ke ta hada ni da karuwa Maraba da dan ruwa Wanda shi naka sha in hau rawa Maraba da faruwa Wace dai ta tsayar mini damuwa Da zaune da kwanciya Sai in ganki kina mini dariya Na damu da jaruma Sai ta damu dani muyi rayuwa Na dauki abun kida zan kida Sai in mata dan rawa Idan santa rigiya ne In jin ina kasa na nitse Ku bani abun zama Bansan san da zubarta ta zoni bah Labarin masoyina Labarin masoyina Labarin masoyina Banji yadda akayi ka kwaru ba Labarin masoyina Banga wanda ya kai shi a guna ba Labarin masoyina Wanda dai ya shige mini zuciya Ya samu gurin zama Yayai zamansa ya tsaru da kwalliya So na karshen son ka so shi Don shi so ya zargu da tsuntsu Tunda dai na kamu da sonka Ba yarda zan nufi yayai maka tutsu Nayi kewa nayi kewa Nayi kewar mai mini hira Nayi kewa nayi kewa Nayi kewar mai mini hira Nayi kewa nayi kewa Nayi kewar mai mini hira Nayi kewa nayi kewa Nayi kewar mai mini hira Allah yasa mu dace Ameen