Na fada na maimaita Atiku shine zabinmu Nigeria sai Lamido Waziri shine amsarmu Naka dai sai naka dai Nagaba tini yayi gaba Haka Allah ya hukunta Atiku ne rumbun dadi madaciya bamu kulata Tsuntsu daga Allah ne Daukakarsa a duba ta Jirgen sama yayi sama Kwanya an nunata Sowa ya kaura gari Mai fada ya shelanta Waziri ne mutumin kirki Atiku ne namijin zaki Sarari kara gudun doki Ga gatan gona taki Bawa magauta mamaki Jirgi ka zarce birki Bada ruwa ai sai tanki Waziri ai na mutane ne Kumah shi jajirtace ne Kana gaba ko wanene Atiku naga mutan kasa talakawa sun karbe ka Ga turmi jurewa daka Kasa kasashe an sanka Anata cin alfarmaka Gwani Allah sarki Raba Mulkin shine zai bar ka Nigeria na sam barka Duk kuri'ar sai mun baka Sannu Wazirin Adamawa Atiku ga namijin zaki Arewa har kudu sun dauka Sunce basuda tamkar ka Ruwan sama kai baka rowa Aljana mai mabiya da yawwa A PDP sai an baka Mu basu wuta 'ya'yan iska Zancen mai waka ne Jita mai waka ne