Tantabara da tara kwai tara Zani gari tara inga mutum tara Prince production Allah yayi dare gari ya waye Shi mai sanka bayama tawaye Gwara ku daina hantarar dan gaye Masu gada da dan kara ta lauye Ali Jita ke zance Maganace da kwatance A ciki insaka zaurance Hikimata nasarace Wanda ya sanni ya rigaa ya gane Soyayya kamar kace tsuntsune Alheri kunga mai naso ne Shi sharri ku gane dan aikene Wanda yasoka ya riga ya soka Makiyinka ya riga ya kika Yabar ta tashi yayi ta taka Allahune yake fissheka Na yarda duniya labari Mai kiwon kare yana shan haushi Mai tantabara yana gani an tashi Mai kyashi aradu sai buzunshi To nine nake misalai Rigace daba maballai Wanda ya waiwaya a kallai Ninasan akwai dalilai Wanda ya waiwaya anan an barshi Dana kwarai a zuci shike kishi Tafiya babu waiwaye sai mashi Ango shiyasan dalilin toshi Magana ba shikeba Kuma bazan kasaba Ban iya zalinchi ba Ban koyi halin wanchanba Wanda ya sanni ya riga ya sanni Na rike gaskiya ta zamto tsani Ba sanadin da wanni zai zageni Harda kudi ake biya dan a ganni Wani baisan bashi ba Be iya ya maida ba Baisan da akwai illa ba Yin haka bai dace ba In an baka ya kamata ka maida Mai kayan aro ina zai saida Yan mata kuna da kyau munshaida Koba foundation ace ba hoda Ali Jita, Ali Jita, yara kuce Ali Jita Mai jita, kada jita Allah yayi dare gari ya waye Allah yayi dare gari ya waye Mai hakuri, kayi hakuri Ba'asan gajan hakuri Mai hakuri, dada hakuri Akwai riba wajen hakuri It's Prince on the mix