Kuraka mu gaishai da Asiya Asiya sarauta nake fada Sunanki mata suke fada Kowa tana yin ki Asiya Sunan ki dai dai da Zamani Ba waccha ta kaiki Asiya Na tabbatar babu zullumi, gida in dai da Asiya Wannan kidan namu ta biya dukka, muna ta barka da safiya (ah-ah) Za ayi ruwa in da walqiya, ga mai amana da juriya Asiya taka 'a hankali 'a dolle kowa ya bi dake Mai tambaya zo na baka amsa, dangin su zaqi kace rake Yardda ta Allah da annabi tarkon magwata kin tsallake Duk wani taro in ya isa 'a Asiya dolle sai da ke Farin jini neh da Asiya koh, ga kwarjini ma ga Asiya Ga ilimi ga Asiya, ga hankali gunta Asiya, ga tausayi gunta Asiya Kowa bukatarsa haihuwa, gidan sa zai samu Asiya Mata dake sara kwaliya, duk tafi kyau ne ga Asiya, hakka Tsafta da girki da natsuwa dukkan su na nan ga Asiya, haka Kyauta da qima da kwarjini dukkan su 'an bawa Asiya, haka Allah ya karai ki lafiya, da arzikin morai duniya, dukka Sannunki, sannunki Asiya Asiya sarauta nake fada Toh maqiya yaya zasu che (babu) Cikin duhu kinga kinyi fice (hak) Sannu sarauta Asiya Jita ya gaishe da Asiya