Prince Production Aure yana da dadi Badan mahassada bah Nima ina da mata Ba zaku karyata bah Bana kidan tazuru Bana kiran tazuru Lahaula tafi guru Kukan bakin mazuru Ango mijin amarya bikin ku babu karya Ango mijin amarya kwarya da tabi kwarya Amarso nata shayqi Wanka jinin maraya Masoya sunyi aure Makiya kuja da baya Kafin yadau amarya Mijin ki yayi zarya Waya yake Amarya Kira yake Amarya Bacci yake Amarya Tafiya yake Amarya Aiki yake Amarya A gida yake Amarya Ah ina kake Amarya Zaku ba wa makiyya kunya Ango da Amarya Bayan ka ango baza tayi jarumi bah Amarya tayi alqawar bakuma dan kadan bah Angon ta mai madubin fuska na duba Ke koh kin zamo ya zinariya ba da wai bah Amarsu sun sani ba'a fiki yawan shiga bah Amarya ba fushi bah, ba damuwa bah Sannu ya ta baiwa, basu karyata bah Sama tayi nisa ba dan kadan ba Karyar kurege bazai noman gyada bah Kuma mai madachi bazai iya talata bah Auren masoya baza'ayi babu ni bah Kowa ya taso, rawa ba aibu bace bah A liqa Naira, Dalla ba dan kadan bah Dangi na ango lallai baku san tsiya bah Dangi amarya ba'a fiku a arzaki bah Kafin yadau amarya Mijin ki yayi zarya Waya yake Amarya Kira yake Amarya Bacci yake Amarya Tafiya yake Amarya Aiki yake Amarya A gida yake Amarya Ah ina kake Amarya Yana ta murmushi Ango ya samu amarya Kowa ya shaqe murya Da dah ya chi dambu Dangi da yan uwa dukka sun daura kambu Kafin yadau amarya Mijin ki yayi zarya Waya yake Amarya Kira yake Amarya Bacci yake Amarya Tafiya yake Amarya Aiki yake Amarya A gida yake Amarya Ah ina kake Amarya Yana ta murmushi Ango ya samu amarya Waya yake Amarya Kira yake Amarya Bacci yake Amarya Tafiya yake Amarya Aiki yake Amarya A gida yake Amarya Ah ina kake Amarya Amarya Amarya Amarya Amarya Amarya