Lallalla Lalalalalala Lalalalalala Lalalalalala Rayuwata kece Rayuwata kaine dai-dai ni, ba cuta ba cutuwa Rayuwata kaine Rayuwata kece dai-dai ni, ba cuta ba cutuwa ♪ Ke na saka bangon littafi na Wanda yake dauke da duk labarina Auren ki karshen lissafi na In na rasa ki rannan an rufe babi na Kun ji sai kuyi shaida Rayuwa na bada Na aminta ku yada Mai ki idon sa ya kauda Ban dauka ba, kar in shiga damuwa In ba kai ba, na fada ruwa Son ka a raina tamkar zanen zabuwa Ba batun ka dishe ko kayo goguwa Ana ta kawo suka mai ke faruwa? Mai makon ka rage kullum sai karuwa Na samo yarinya kyakkyawa Kun gan ta son kowa Ta sa mini jindadi In ta fito, kowa na rububi gun kallon ta Yayi ta rawa, jikin su suna kaudi Oyoyoyo Na samo dan yaro kyakkyawa Kun gan sa son kowa Ya sa mini jindadi In ya fito, kowa na rububi gun kallon sa Yayi ta rawa, jikin su suna kaudi Da Turanci in zan kira ki "darling" tsari na Da Larabci "qurrata aynun", sanyi na ido na Faransanci "mon amour", shine zabi na Kin zarce yadda suke tunani a cikin raina Da Turanci in zan kira ka "baby na" Da larabci sannu "nurul qalbi na" Faransanci "ma chérie" abin kauna Ka zarce yadda ake tunani a cikin raina Rayuwata kece Rayuwata kaine dai-dai ni, ba cuta ba cutuwa Rayuwata kaine Rayuwata kece dai-dai ni, ba cuta ba cutuwa Idanu na basu gani in baka nan Idanu na basu gani in bakya nan