Na yarda dakaine farin ciki na Na yarda dake masoyiyata Na yarda dakaine farin ciki na Kin bani abin dana baki Kin soni a sanda na soki Kika bani kujerar mulki Kika yi mini kautar doki Samun ki nayi dabara Barin ki zanyi asara Na roki rabbi tabara Da yabani ke zana jira Ni kaka martaba Baki guje ni ba Bazan auri wanin ki ba Ai tunda banga kamar ki bah A soyayya Baka bukatar in ma tini Mai sonka nece kasani Na gaishe ka ina wuni Soyayyar ka na acikin jini Da kai nasaba tun farko Da kai na yarda a mini baiko Farin cikina kai ne In nayi kuka kai ne Koh ban so ka ba Bazan ki ka ba Jani muje gaba Don banga kamar ka ba Kin rike amanata Kin boyeta kinki nunata Zancen rabuwa ku dainata Koh mun saba zamu sasanta Tsakaninmu mu daidaita Jini da jijiya Komai dadi wuya Mun dauki alkawari Zamuyi zaman hakuri Kince bayani nace bayake Kin kula dani zan kula dake Masoyina gangariya Tauraron duniya Soyayya ka iya Agurinka a kwaikwaiya Kai ke koran haushi da gaka ina a cikin halin damuwa Kanai mini rarashi kasa naji babu yani cikin duniya Rabin jikina kai ne Idon gani na kai ne Sanyin zuciya Kasani nazam sarauniya A soyayya Na yarda dakaine farin ciki na Na yarda dake masoyiyata Na yarda dakaine farin ciki na