Yar budurwa ta, yar budurwa ta Yar budurwa ta Asiya, sanki yayi nisa 'a zuciya ♪ Ko cikin birni aka bincika za 'a sha nema Ka'idojin so dukka kin cika tunda kin girma Ko 'a tarihi aka waiwaya sunanki na nan ma Ta dabban che ke, Asiya zan kula ki kamar marainiya ♪ Da kin fito an gama Ganin ki yasa na kiddima Soyayya ance ruwan zuma Ki bani in sha 'a korama Gani ki ban dama Dan yabo girma Gani ki ban dama Asiya dan nayo girma 'a zuciya ♪ Har cikin birnin garin mu kece kike haske Kwalliya, tsafta da natsuwa babu tamkar ke Kinga kin fito gayu ta ko ina ke suke leqe Ke ake da biki, azo aga tunda kin zamto zinariya ♪ In kaga nayi ado na chaba kwalliya, na yi shi ne dan Asiya In kaga walwala 'a fuska ta dariya waye silla, Asiya Soyayya che muke bil haqi da gaskiya tundaga kokon zuciya Rana ta aure Allah ya kaimu inzama nine angon Asiya ♪ Ni wai yaushe mafarki na zaya zama gaske Ni wai yaushe tunani na zaya zama gaske Bani san wata ya mace sai ke Ni banga duk kyawun mace sai ke Bani boye ma, 'a ko ina nine na Asiya Yar budurwa ta, yar budurwa ta Yar budurwa ta Asiya, sanki yayi nisa 'a zuciya