Mariya Ni na fidda waccha nake so a zuciya Idan zan fada maku sunan ta, "Mariya" Soyayya ciki nai dace a gaskiya Na samu zabin Allah bani shan wuya ♪ Masoyin ki nine fari In same ki na cika buri Ki ce "Nine bani in kare" Zuwa gunki nai da alkahiri Na kawo kalaman soyayya ki jiya Domin ki ji dadi ke murna Mariya ♪ Farinciki kai ne mai baiwa Mariya Bakinciki in nai ka saka ni dariya Da na gane ka sai inji na zam sarauniya Aure na da kai nasan bani shan wuya Ka duba cikin kauyen nan gaba daya Ba wacce ta dace masoyi ya Mariya ♪ Idan babu ke nima ba a gan ni ba Duk idan kike nan gurin a min marhaba Duk mai son ki ni ya so, ko ba haka ba? Amman ba da soyayya fa ban yarda ba Komai zanyi kan sanki banga aibu ba Suna na ku chanja ku kiran' da Mariya Soyayya ciki nai dace a gaskiya Na samu zabin Allah bani shan wuya ♪ Ni na fidda waccha nake so a zuciya Idan zan fada maku sunan ta, "Mariya" Na na rike alkawarin ka cikin rai na aje Nake yin tsaro kullum ina tsaye Bacin ranka bata so shi nake aye Ai tunda kaima baka so nai hawaye Duk inda ka sanya kafafu ina biye Koda baka nan kana nan a zuciya ♪ Na kulle ido na A kan so da kauna Kubar ma kira na Mari' ita kadai na gani, na gani Da kai zana zauna In morai ma rai na In san so da kauna Sun aiki a jiki da jini, da jini Duk inda naje dake zanyi tutuyi Ko da zanyi labari sai na Mariya ♪ Mariya Ni na fidda waccha nake so a zuciya Idan zan fada maku sunan ta, "Mariya" Soyayya ciki nai dace a gaskiya Na samu zabin Allah bani shan wuya