Ka na dara, ga dare ya yi Da nasara a wuri na ni A na dara, ga dare ya yi Da nasara a wuri na ni Farin ciki na A kan ido na Ki ce a bari, mene barinki Ki ba ni kauna Ki zo mu zauna Farin ciki shi za na baki Mu je in gai da in uwar ki eh Su san da ni ne, za su baiwa mata Kuma ban fadi ba Kuma an mun sabo Ama zan ce wa kai ne na zabi Ni kai na zaba Na ce wa Baba Tuntuni kai ne na dubi Na yi aduwa, Allahu raidai In dan ya amsa mu zama miji da mata Tafiyarida ke sannu oh Za a yau nisa cen a dula Hankali ya zarce idanu oh Ilimi shi na kira fitila ah Ina ta shaida Ku zo ku kalla Barauniya ta sace zuciya ta A na dara, ga dare ya yi Da nasara a wuri na ni A na dara, ga dare ya yi Da nasara a wuri na ni Uwar jiki an san lafiya ce Kai ka daho masayin ta gari ni In babu kai ne mara lafiya ce Magani kai na zaka bani In ka kula ni Kowa a bar ni Na san da ce wa za ka bani ni gata In na baki duka lokacin lokaci na Baka dukan karkato hankali na Ke da ke wakili ki zona a gida na Za na bi ka sauniya malami na A zo da kauna Iya sili na Kamar buba mu cikin maza da mata A na dara, ga dare ya yi Da nasara a wuri na ni