Dace ni nayi akan soyayya na more Dace ni nayi akan soyayya na more ♪ Ke nafiso kin zam zabina Samunki yazama cikan barina Hotonki na kaiwa gida dangina kowa yaduba Abokai sun duba amsa suka bani suna cewa mun dace Dace ni nayi akan soyayya na more ♪ Ni ko kawayena da ganinka sunce mini sun kyasa Ni sai nake cewa daga zuciya lalle kun kwabsa Bani kara barinsu su ganka tun daga yau dan kun gaisa Sarewa nai busa ajiyarka in mai nesa Yarda sam babu akna kewaye karyace Dace ni nayi akan soyayya na more ♪ Duk kyawu na budurwa indai bake ce ba Ban kallo da idona sam bazan duba ba Koda tayi kirana ni bazan ansa ba Ban chanja ba kenai duba Bani in karba nayi maraba Burina kullum kan soyayyar mu dake aurece Dace ni nayi akan soyayya na more ♪ Junan mu da yarda a tsakani babu a zaman mu na tare Munyi fahimta shiyasa bama da tinanin zamuyi ware Wata rana kai ango ni ko in shiga sahu na amare Naki na sare dole na jure Mun rufe kwaire in munyi aure Bauta mun kama hanyar shaidan mun kauce Dace ni nayi akan soyayya na more ♪ Lokaci muke jira sai kazo In da rai rabon mu dole ya kazo Babu kai kadai nake kira kwarzo In da kake babu kira kawai nazo Zuciya na sa ki ba batun jire ki Sa hanunka dauki banyi maka tsaki Babu shi babu duka a tsarin soyayya Nasani babu duka a tsarin soyayya ♪ Dace ni nayi akan soyayya na more Dace ni nayi akan soyayya na more Dace ni nayi akan soyayya na more