Gamo dake, yayi mini rana Kin sani na canza launi ♪ Yau nai gamon mata ta aure Cikar kalama gunta sunka tare Da zaki rarda kan so mujure In zan mijinki daure, ki daure Ke zana dinga bi, naki na sare Farin ciki zaki bani ♪ Tunda farko naso muhadu Ni da ke da nayi sa'a Zuciyar ki baza ta kadu Zan kula ki cike da da'a Tunda na furta maki kin hadu Sarauniya ta babu bawa Naso inzo kinyi mani nisa Kira nike, ko zaki jini ♪ Uhm, kinsa na farka a barci na Kin canza dukan tunani na Karya ne, ashe mafarki na Ke kika sanar dani hakikani na Na gane daci, na gane zaki Zauna dani, karkih barni ♪ Gurun zuciyata yaya zanyi ya tabbata Yazam na mallakeki, in kaucewa hanyar bata In zamma mujin ki, ke mata ta shine mafita Amma na sani da wuya hakan ya tabbata Gani a tarko, na kasa ko fitah Sayayya ce ta kaini ♪ Gamo dake, yayi mini rana Kin sani na canza launi