Meera Meera (ahhh) Meera Meera (ahh) Meera Ameerah (ahh) Kin shiga zuciya da raina meera Bani zuma ta so in sha don wakar ki zanyi yanzu Kai na saka a zuciyata meera Amshi zuma ta sok muyi waka yanzu yanzu Bani zuma in sha kyauta ta masoya Za ta saka na kara zaki daga murya In nayi baituka da kyau ke kika sanya Za na yabe ki gimbiya ke sanadin farin ciki na Za na yabe ka saurayi kaine farin ciki na Kin shiga zuciya da raina meera Bani zuma ta so in sha don wakar ki zanyi yanzu Ka shiga zuciya kuryar ta ka kwanta A gadon ka na karbi kaunar ka wacca kauna ta kafata Ko guduma da bindiga basu cire ta Kai sha'anin ka kai miji watarana kai miji na Kiyi sha'anin ki yar budurwa kece farin cikina Kai na saka a zuciyata meera Amshi zuma ta so sha muyi waka yanzu yanzu Bana ruwan ido meera a so ke na zaba Daidai da gwargwado za na kula ki babu kwaba Muje filin cido za na tsaya bazan guje ba Sai nayi hubba, ko ban iya ba Jarunta ta zana nuna koda zan rasa raina Jarunta ta zana nuna saboda so da kauna ♪ Kin shiga zuciya da raina meera Bani zuma ta so in sha don wakar ki zanyi yanzu Ado na tafiya waiwaye kai na waiga Duba ina ta yin zagaye nayi yanga Wankan da nayi ba jirwaye na saka riga Idan na samu gu nayi shiru kai nake tunawa Idan na samu gu nayi shiru ke nake tunana ♪ Na tausaya wa mai yin so da ba'a son shi Kalama ta ki da zafi kama da rushi Ko'a baki dadi soyayyah ambata shi Zo ki fada da kanki dadi zai zo kunnuwa na Zana fadi kayi murna jindadin idanuwana Kin shiga zuciya da raina meera Bani zuma ta so in sha don wakar ki zanyi yanzu Kai na saka a zuciyata meera Amshi zuma ta so kasha muyi waka yanzu yanzu