Lallalai Yaf-yaf-yaf Wannan haduwar Umar M Shareef ne tare da Nura M Inuwa Muje zuwa ♪ Larai-Larai Larai kin shiga raina Larai Ni kuma Jummai Jummai kin shiga raina Jummai Ni sai Larai Larai kin shiga raina Larai Ni kuma Jummai Jummai kin shiga raina Jummai Larai Naje birni, nayi gamo da kalan yanmatan soyayyah Naga fara can, da baka, doguwa, harma siririya Inna fito suka ganni kowa sai ta taho wai soyayyah Sai janyo hula Duk nace masu lala Zuciya na cilla Can garin mu ta bulla Alkawar muka kulla Nida Larai wallah Idanuwa na sunyi makancewa Jummai na gano Ni akan Jummai zan dauki kafa ta har Cotonou Hello, hello indai na dauki waya Jummai na tuno A zuciya na sata Idanuwa sun kyalla Da hannu na nuna ta Diyar da bata talla Jummai Larai-Larai Larai kin shiga raina Larai Ni kuma Jummai Jummai kin shiga raina Jummai Ni sai Larai Larai kin shiga raina Larai Ni kuma Jummai Jummai kin shiga raina Jummai Larai Jummai ♪ In bake ba sai rijiya Bani zama cikin duniya Ke na kira da zinariya Tare muje kasar Saudia Da shigar ki ta al'adar Hausawa kin burge Ba gudu kuma ke bakya ja baya kin dage Ba kowa a cikin ran ki sai ni duk kin tuge Kin burge Kin dage A cikin barci na Inna bude ido na Sun sani dangi na Har abokai gu na Ni dai Ni dai, ni dai Ni dai, ni dai Larai-Larai Larai kin shiga raina Larai Ni kuma Jummai Jummai kin shiga raina Jummai Ni sai Larai Larai kin shiga raina Larai Wallah kina da farar fuska Kin shiga taro ya haska Ga igiyar so na tufka Nayi ajewa kin dauka Ke zanyi wa maganar soyayyah Jummai Idan dake a garen bana jin komai Gonar dake da fari bata bidar mai-mai Mai son ya hau sama dole ya dauko tsani (Jummai) Babbar kyauta ce ke Allahu ya bani (Jummai) In nayi godiya wa zanje nayi nuni? (Jummai) Na gamsu da soyayyar ta A don haka zan nanata A dinga kira na mai Jummai Larai-Larai Larai kin shiga raina Larai Ni kuma Jummai Jummai kin shiga raina Jummai Ni sai Larai Larai kin shiga raina Larai Ni kuma Jummai Jummai kin shiga raina Jummai