Ungo zuciya ta Kije ki adana ta Nasan za kiyi mata gata Ba wanda zai tabe ta Ke nafi so da soyayyah, soyayyah Ban da kamar ki a duniya, duniya Yabon ki nake na daga murya, daga murya Ki kusan to karda ki ja baya, ja baya Tauraruwa Ni kika haskawa Na yi mantawa Damuwa ke kika sawa Nema kan sa samuwa Godiya na kawo daduwa Ni da ke bama rabuwa Mun zama tamkar ɗa da uwa Alkawari ka rike Komai wuya kar mu rabu ka ji? Alkawari ki rike Komai wuya kar mu rabu kin ji? Kar mu rabu ka ji? ♪ In ka kira ni gani Ga hannu na jani Kar da ka yada ni Kai na tsayar gwani Mun shaku mun sabu In da rai rabu Aure za muyi dibu Ba taba Zan share maka hawaye In dau huduba ta iyaye In kauda zuga ta kawaye na haye, ye-ye A zuciya banda kamar ka Komai nawa ya zama naka Na jidadi da kyautar ka Ranan ka siyo mini sarka Alkawari ki rike Komai wuya kar mu rabu kin ji? Alkawari ka rike Komai wuya kar mu rabu ka ji?