Ina kike masoyiya? Na duba gabas ban gan ki ba Na duba arewa ban gan ki ba Na je Kudu ban gan ki ba Na je Yamma ban gan ki ba Yeah, yeah, yeah Oh yeah, yeah, yeah Yaushe zaki zo? Yaushe zaki zo? Yaushe zaki? Zo masoyiya Nayi soyayyah kala-kala, ammah banga ya naki ba Naga yan mata iri-iri, a kyawu ba zasu fiki ba Kalaman so kashi-kashi, banji salo irin naki ba Kyawun halin ki ba'a fada, na baki hanya wuce gaba Gata nan tafe (gata nan tafe) Gata nan tafe (gata nan tafe) Gata nan tafe masoyiyata Gata nan tafe tana zuwa Yeah Oh ohh Yeah, yeah Maryama zo Maryama zo Maryama zo masoyiya Maryama zo Maryama zo Maryama zo masoyiya Maryama zo Maryama zo Maryama zo masoyiya Komai ka fada ban ga laifin ka ba Tunda bata sa kayo fargaba Soyayya sa'a ce ko ba haka ba In ka samu ba dabarar ka ba Rabbi ya baka nima bazai hana ni ba Nasan tana da kyan hali bazan musa ka ba Don ina gani kula da kai tasa gaba Addu'a kullum nake maku juna ku burge Don Allah karku yo sake mahassada ku basu kunya Tarkon so ku tsallake Yeah Ah ah Kin zama ni na zama ke Komai idan zan yi dole sai dake Ban cin abinci in babu ke Nagode Allah da ya bani ke Maryama, Maryama Ta ita kwalliya (Maryama) Maryama, Maryama Mai kyau da dariya (Maryama) Kin zamo, kin zamo, kin zamo ta daya Komai kin iya Kina da kunya Kuma kin iya soyayyah Yan mata, yan mata ku zo ku koya a gurin Maryama (fresh) Maryama zo Maryama zo Maryama zo masoyiya Maryama zo Maryama zo Maryama zo masoyiya Maryama zo Maryama zo Maryama zo masoyiya Maryama zo Maryama zo Maryama zo masoyiya