Mata ku dau turame yayi Kuma ku ce, "Nadi dai anyi Sarkinn Kano Sunusi na biyu" Duniya tai dadi Kuma ku ce, "Kano dan Lamido" Uban matasa yayi Wannan kidan kidan mata ne In namiji ya taka yawa ne Mu barsu suyi sha'anin su Mu dai mu ce. "Kano dan Lamido" Uban matasa yayi Mu dai mu ce, "Kano Kano Kano dan Lamido" Mata ku dau turame yayi Kuma ku ce, "Nadi dai anyi Sarkin Kano Sunusi na biyu" Kuma ku ce, "Kano dan Lamido" Uban matasa yayi Na ce ku ce, "Kano Kano Kano dan Lamido" Mata ku dau turame yayi Kuma ku ce, "Nadi dai anyi Sarkin Kano Sunusi na biyu" Duniya tai dadi Kuma ku ce, "Kano dan Lamido" Uban matasa yayi Farinciki mutane rai-rai Mu bayyana muke row dai-dai Mu tara-tara taro day'-day' Mu takura da takun Lamido Sunusi babban sarki Kai ana daka ana nan labe Ashe zuma tana nan zai-zai Zuma bita zaizai, zai-zai Gashi muna kidan dan Lamido Kai! Mu kada kai muna dan Lamido Eh, Kano dan Lamido Na ce, "Mu kada kai ana dan Lamido" Sarkin Kano dan Lamido Gashi ana ta kan Kano, Kano Gashi muna ta murna da Sunusi Sunusi mai Kano dan Lamido Mata ku dau turame yayi Kuma ku ce, "Nadi dai anyi Sarkin Kano Sunusi na biyu" Duniya tai dadi Kuma ku ce, "Kano dan Lamido" Uban matasa yayi Toh! Mazan kwarai suna bisa aiki Matan kwarai koh kullum daki Wannan kidan kida mata ne Yawan kidan na mai gata ne Tallaka mai kudi dai-dai ne Mu doka tamburin hana raini Sarkin Kano matarar yaki Ga tsakintama Dan Audu Mai ilimi ku ce, "Insanu" Da ya fito a kwana da nono Kasan ganin sa kullum Ya'u Ba aljani bare ifiritu Maza jiran maza Dan Abdu Ko masu kin ka sai sun so ka Tunda rabbi ya baka Ah ko a kwance kay' baccin ka Ja muje zuwa sarkin mu Baban mu mai tsane kukan mu Tafi muje zuwa dan baiwa Mata ku dau turame yayi Kuma ku ce, "Nadi dai anyi Sarkin Kano Sunusi na biyu" Duniya tai dadi Kuma ku ce, "Kano dan Lamido" Uban matasa yayi Mu dai mu ce, "Kano Kano Kano dan Lamido" Mata ku dau turame yayi Kuma ku ce, "Nadi dai anyi Sarkin Kano Sunusi na biyu" Duniya tai dadi Kuma ku ce, "Kano dan Lamido" Uban matasa yayi Naji gangunan sun tashi Sai in kira Yarima in gama Da naji duniyar ta dauke Sai in kira Yarima in gama Ruwan Dollar yanai min day'-day' Wannan sakin yanai dan Lamido Mata ku dau turame yayi Kuma ku ce, "Nadi dai anyi Sarkin Kano Sunusi na biyu" Duniya tai dadi Kuma ku ce, "Kano dan Lamido" Uban matasa yayi Ku zo muje ga Sardaunan Dutse Eh Sardaunan Dutse Na ce, "Sardaunan Dutse" Bello mai kwana Sallah Jarma wudil yana nan shi ma Kuma yana ta jigan Lamido Sunusi babban sarki Mata ku dau turame yayi Kuma ku ce, "Nadi dai anyi Sarkin Kano Sunusi na biyu" Duniya tai dadi Kuma ku ce, "Kano dan Lamido" Uban matasa yayi Kai mutafa hanuwa sai Lamido Eh Kano dan Lamido Mu bashi hannuwa dan Lamido Sarkin Kano dan Lamido Kai mu kada kai muna dan Lamido Eh Kano dan Lamido Na ce, "Mu kada kai ana dan Lamido" Sarkin Kano dan Lamido Kunga mu ce, "Kano dan Lamido" Uban matasa yayi Allah shi taya ka riko Amin