Zo ki fada Zoki fadamun baby na Zoki fada, Speedorh now back with the banger Kin san ni inaji dake Tarkon makiya mu tsallake Dukanin makiyan mu tarkon sune ko ai mun tsallake Wai ma in har babu ni burinsu su rabani dake Rokon Allah za miyo ya koma kansu su birkice ye-ee-ee-eh Shalelena zo nan ki fada mun Kalamai ki fada mun A kunne ki fada mun umm umm Shalelena zo nan ki saka mun Soyayya ki saka mun A zuciya ki saka mun umm mm Umm zo ki fada Zoki fadamun baby na Burina ni na aureki Matso nan in kama hannunki Zo nan kizo muje daki Kullum ina mafarkinki Kizo za muje mu hau doki Kizo za muje mu hau do Ehm ehm ehm ehm Kizo zamuje muhau doki Shalelena zo nan ki fada mun Kalamai ki fada mun A kunne ki fada mun umm-umm Shalelena zo nan ki saka mun Soyayya ki saka mun A zuciya ki saka mun umm mm Baby na Baby na Baby na