Okey Kasheepun kida ♪ Shi ba mutum ba, ba aljani ba Shi ba akwai ba, ba babu ne ba Shi ba tsuro ba, ba kyankyasa ba Ba tsaunin da zan tsallaka ba Amma daya ne bazan karyata ba Amma ban ce, "Ni na ganshi ne ba" So (Ok) soyayya, soyayya Ni nazata da na kai masoyi Ashe-ashe wai koyo nakeyi A kwan' a tashi girma nakeyi A cikin sa na kara girma Kafin na sanki ban san shi ba Bansan abinda zan bashi ba Ashe basan duk dadin sa ba Hayya inama-inama? Wadda naso a da nayi gwari Nabi gari Ina kara kuri Rana guda ta iya yadani Kai! To bana sonki nima Sai naga yanzu ga sahiba Kuma a ce bazan barta ba Me kika so? Gaya mini Tunda kina yimin naki nima A sonki ba batun fargaba Ya za a ce biki ba Duk laifinki ban ganshi ba Na soki kin soni kema Ku dakata masoya kuji Idan kuna bidar agaji Ku so masoyi mai tausayi da jin kai wanda zai baku dama Mai zargi bari in karyataka Kema bari in karyataki Dukka masoyi na gaskiya Mai zargi cikin tarayyaa Dan zargi kofar rabbuwa ne Da mukullin ta ma ban gani ba A kyale gaibu sai jalla sarki Yarda a so nake cewa taki Mai kuiya yake gane naki,naki ince so ba namu ne ba Mai uziri ina baki girma Da addu'a ta kyawun makoma Yadda kike yimin so na gaske nake miki jalla ya bamu dama Masu hauka a so kunyi dai-dai Ku toshe kunnuwa naku kudai Kuma kada kuji karda ku gani Sai kuyi gaba ku karasa gini Kurike gaskiya kunji da gani Kusaka addini cikin so na gani Koyi da annabi masani Karshen sani shine da sani Kida Midget mix