Amjad record Zaharadeen on the beat Mai kamar kaifi to ya huta gurin zafi In ko yai dadi sai a rabe kamar juna Mai kamar kaifi ya huta gurin zafi (so ne) In ko yai dadi sai a rabe kamar juna Na riga nasan abunda yake cikin raina Amma sanin naki sai kin ce a kune na Dole ne zancen ya ratsa min jikina Sirri ne zanyi shine daga bakuwa na Kauna tai tsiro so na yin jiro Kiyi nazari samun sa'a ne son mai sonka In go akala ta da zan biki da kinso Ki bani masauki zanso zaman dakin so Ni zan ladabi (ni zan ladabi) Ni zan ladabi domin nemo abunda kike so Sanin kaina in ba ke na zama kwanso In zauna da kula domin ki nayi dakon so Na tauna wuya kin san da sanki a raina Ni zan miki soyayya Yau dai na fara soyayya Tsakani babu jajaya Yau dai na fara soyayya Domin ke kina da tarbiya Yau dai na fara soyayya Da kari kina da alkunya Yau dai na fara soyayya Ki amsa min a zuciya Yau dai na fara soyayya Karki amsa min a zuciya Yau dai na fara soyayya Ki amsa ki amsa Yau dai na fara soyayya Ki amsa min a zuciya Yau dai na fara soyayya Ki amsa Yau dai na fara soyayya Kalaman duk da zanyi indai kinji a sanadinki nayi Abar kauna kina sakar mini sirri so ki amsa nayi Idan dai har idaniya ga zuciya duk abunda sunyi Tinani ne wanda sai an mikawa kwawalwa tayi Yau ga tafkin da yabi zuciya nashe Daman kece tunda kin baza reshe Ni na yarda ke kadai gayyace Ni na yarda ke kadai gayyace Beat Amjad record Midget Mix