Kishore Kumar Hits

Hamisu Breaker - Muradin zuciya lyrics

Artist: Hamisu Breaker

album: Alkhairi


Prince production
(Prince production)
(Prince production)
Burin zuciya
Hada da idaniya
Su sami ganin ka ya mai saka nayi dariya
Muradin duniya
Sanka har yayai lubiya
Kasan duka zuciyata na bar maka taka ce
Duka yabonki dani kike
Kuma sakan nutsuwa yake
Ina da rabo sanadinki zanyi sake
Banda ke wa zan rike
Kin sani kauna nake
Sai ki sa yarda, ni dake mukai dace
Kai nake so, na sani
Kaga dafin so, na gani
Tunda ka kalla, me kake jira
Kiyi min tini
So nake ka zamo miji
A garan kai agaji
Kaga ba wani jan aji
Na sani kasan in dai akanka banji ban gani
Nima banji ban gani
Taimaka ki tsaya mini
Tunda kin fama mini zuciya ciwo take mini
Kin rufasaya mini
Kin gajefoehe mini
Sirrikan dana baki tunda baki min wauta
Kaga komai za'a bayar
Dan ya zama fansa maboyar
Sanka ba zan ambata bah
Da ace so zahiri ne, sai ya zo mana badini
Me ne abunda nake wa duba
Naji zance naki dai dai
Dana cikin rainawa sai dai
Ni bazai wani ambata ba
Zan kiraki masoyiya
Ko ince zinariya
Kin zamana idaniyata, ko meye ke zaki dubo
Midget mix
Ka zamana idan gani na, ko meye kai zaka hango

Поcмотреть все песни артиста

Other albums by the artist

Similar artists