Daga zuciyata na furta gaskiya Da kin nisanta nake yawwan hajijiya Zinariya ce ke Ke kadai ce gimbiya Mai yanayi da sarauniya Kin wuce hakan, kin zama tamkar idaniya Ah, zuciyata taki ce Ah, karda ki barni in haukace Ah, bugu da kari komai zan sanadinki ne Karda kice nima in ce Kinga wa ke na rikice Inda sanki yake, ba'a zuwa da bincike Wa ana bawanki ne Na zama dan aikin ne Ni ko nai murna, tunda ana shaida naki ne In nace so zahiri Ke na nufo ba jinkiri Kin shigo daular, zuciya kin zama yar gari Damuwa nai sahiba (sahiba) Tun jiya nei ban ganki ba (ganki ba) Ki fito mu hade sai kiga na daina fargaba Nai fara'a na ganki ne ko kune yaji ki ne Dani dake ba wanda iyo mu ne Masoyiya ai duk sirrimu namu ne Masoyiya, mu adana wa zuciyar mu kar mu bar mazangoma Mu kilace wa ra'ayin mu, namu ne mu girmama Yarda dake tasa gake nazo na mika ragama Jazabar so na shiga Zuciya ce sai na buga Ko akwai wahala sanki nake dole in fada Zanyi zance gadaga ciki na kauna ke diga Mai farar aniya zan miki so yadda na fada Kin fiye min dukiya (dukiya) Duk kawatar duniya (duniya) In zam babu, ke agaran babu lafiya Fiye dake yau ma dake, soyayya Fatana in rayuwa dake, soyayya Tunda dai kece, ni nima na zamana ke Daga zuciyata na furta gaskiya Da kin nisanta nake yawwan hajijiya Zabi na raina, ke na ba gaba daya Da kin nisanta nake yawwan hajijiya Zinariya ce ke Sanan sarauniya ce ke Habibiya kin zam idon gani na Zinariya ce ke (ke) Sanan sarauniya ce ke (ke) Habibiya kin zam idon gani na Midget mix Beat amjad record Na nana na nana