Kasheepun kida Okay Beat Amjad record Ki-kida Kamar wasa so yazamo gaske kin rikita ni dan kauna kece muradi na Kamar wasa so yazamo gaske ka rikita ni dan kauna kaine muradi na Naji na gamsu in na rasaki asara ne Zuciya ta buga da takunki sanki ya dar so Yadda ruhi yayi na amsu da ya gamsu Bakon yanayi mai sanyi ya sauka a sashe na La-la-la la-la-la lale-lale la inda so akwai kauna Zuciya na kaunarka zantukanka da sanyi Kuma komai zan maka lokaci yayi Sai ka kamamin tunda kaga sonka da nauyi Kar ka nesanta kai zamanka a sashe na Kamar wasa so yazamo gaske kin rikita ni dan kauna kece muradi na Komai nai miki ban fado ba tunda kina yi domin ni Nasan anso kimin nisa amma kin tirje sai ni Kin bani amanan rai kema kin seta ni Na gamsu kina sona kin jure halaye na Kece abar kauna Sanan muradi na Ka daure ni da kaunarka har bana iya yin komai Ni tun yanzu na zam taka bana so a fadan komai Kaima ka jure ni kaina ka zamo jarmai Ai dole na jure tunda kece sirrina Midget Mix