Ahhhhhhahhhhh Ahhhhhhahhhhhhhh Hmmmm mmmm Duk wanda yayi gamo da abin kaunaa bai son rabewaa Indai kwa ya rabe nishadi nai yai tarwatsewa Sirrin farin ciki soyayya nee ba takurawaa Maiso asoshi kanso babu abinda bazai iyabaa Na durkusa akan gwiwa taa dan kuskure nayi Ki yafiya gareni dan kin kaama mini har maganai Nemanki na karade kauye naa koma birane Fito naganki muyi kallon kaunaa kinji yar arewa Sirrin dake cikin raina duka nee zan bayyanawa So yayi tsistsigi na taka yayyi mini illatarwa Ni bani fasa yarda domin kin zama rayuwata Manta dake hakan bansan yauushene zan iyaba Kukan dani nake da kishirwaaa bata gusheba Duk da nasani rabuwa bata zamto mutuwaa ba Amma ki shaida in bangankiba gida baazan komaba Dan babu lafia in bake nima bazan iyaaba Dashen da kikka min wata 'ya baazan so tayi girbi ba Nazo da lallama hauragiya baazan fara gwaji ba Garinmu yai shiru sam banajin koda tsuntsaye Ina zan bincika dan nasan ke baakya da kawaye Nazamma majjanun kanki ban shakkar kowaye Akan nemanki yau na kodewa zafin sawaye Bazana soki dan kyau baaa ko dan surarki Sai dan halinki hakuri nasan yauma ni nakureki To karki manta damaa tausayyyi alkhairi nee Kimin ni affuwa ra'ayina kanki bazai canzaa ba Na tambaya gurare ancee bakya abokin gabaa To karki kirkireta akaina ni baazan juree ba Cinkon fure ki karba sanyaaa shi 'yar babaa Kina a zuciya abadan nima baazaaki fice ba Kallo na ruduwa ya zamo inaa yiwa maatayee Sam basu burge hamisu ra'ayina dayya 'yar arewa