AMG Boy Records Daga karshe dai na samu kala ta Wacce soyayyar ta ba zan daina ba yanmata Daga karshe dai na samu kala ta nima Wanda soyayyar sa ba zan daina ba dan gata (Eh mana) A cikin rai na ke dai na ajewa Kullum sai na baki kulawa Kiyi farin ciki sannan ki darawa Kin kai ne, kin dara, kin darawa Ni fatana naga kin yi hutawa Kina raina ba zaki ficewa yanmata ♪ Daga shi, daga shi na rufe kun san komai Zuciyata mallakin sa ne duk na bar mai Ni da kai dana furta hakan komai nayi mai Shi kadai ne so ba wani ko zai iya cin mai Harshe to dada ni take in dai tayi mai Ni gare ni bazan iya na fadi ba ansha dadi Ahh ansha dadi ♪ Ke kadai ce wacce na ba sirri na Kinka shigo cikin tsari na Yadda na so ma ki zamo jigo na Tunda na furta so kin ka ban kauna Ni garen yau kin cika burina Ga kyawun ki ba zan iya misulta shi ba, ta shi ba ♪ Jiki da jini, so babban gari Ni taka ce babu watan gari In zaka je zani a ayari Na zurfafa kayi mini uzuri Kalaman ka ke sani cikin jiri Dadin su ya kai in fada a cikin gari ko ina ♪ Kece, kece, kece komai na Burina kece wacce zaki cika shi Kaine dai, kaine, kaine komai na Burina kaine wanda zaka cika shi Zabi, zabi na ba'ayi kamar ke Na yarda dake a so kin bani matashi Mutuncin ka, da kimar ka ni sunfi min komai Kaine na fada a gida za mu yi aure Mmm zamuyi aure (aure)