Ki fada ka fadi kaimah So na suda na suda nimah ♪ Ah ki fada na biya nimah (sultan with the beat baby) Ah karki barni da tabarma Koh a fada na wuce dan ma Wani dan babu yake nema Zahra ba tafi Zahra bah Ah in kin bini kina dama Tafiyar dada bazamuyi jinga ba Nazo don ki ciren kewa nei Lalai domin ki nake komai nei A sauraro naki nake kullum nei A taraya dake bazan fasawa ba In ga Kai bani gane kowa ni Kowa ya dau gwaninsa harma ni Bani in bakai Amminta ce ne kai Adona nai wa kai Kirana naiwa fadin danake wa kai Fadin danake wa kai So yakai sone haka kauna na gada Mai nema baiki ya sama ba, bai mini In ga rana ban wuce rumfa ba, kashi ga Sai an shuka akanyi girba Dan sufa taki nayo duba, kai mini A taraya tamu akai taba, guna da Kaini hakan zan biki raino (raino) Gaka tanan bani da tono Baki yana kyau daga tauno Kaga kurewar almara Mai fikira ke na naka mora Mani kana dafa daka sauka, ah na idana A zaune kana tanada doka, sai idana Koda kana nisa da kauna Gaki da halayar mora, sai na futuna Mix ♪ Musax mix