Ah Baya Bata Kaiwa Alkibla Ah Kai Na Adana koh Da Gudun Mastala Ah Kauna Na Karfafa Allah Ya Stare Mu Gaba Zancen Fushinka Ba Za Na Tuna makaba DJ Sauti on The Beat Albishirinki Baza Na Gaza Miki Ba Mallakina duka naka Duniya ta Tai fadi Ehh Da Ma Wani Bai Faraba To Da wani Bai Idaba Da Ma Wani Baiyi Musuba Nan Da wani Bai Taunaba Karshen Katari Na Zama Da Masoyine wani bai Ganewa Ta so Na Biye maka Baya Dan Na sani Ba za Na Gazaba Aa Kauna Ta Biya Bashi Sai Yanka Ga Rana Bata Karnan Ah Kafin Na tare ki Nake Yin wanka Ga Hannu Ka kula Da Azurfa So Ya Rike Raina Kai Tamka Nima Koh Hakan yayi Tamka Taku Da Salonki Yasani Na Taka Salon Tafiya Tai Dai Dai Ah Kallonki Nake Ah Kallon Ka Nake Nemanki Nake To Nemanka Nake Ganga Sai Da Rufi To Kalwa Da Dafi Stayuwata Da Kafi Nan Na Kara Kafi To Gane Aniyata To Karka Stagaita Ga Naki Na stunta Ban Na Rubuta Dan Na iya Nai Aniyata Fara Ka Dada Kar Ka Stagaita Mix Golden voice Ahhh Tashi Mu Kere Stara Kyale Barsu Su Koma Damma Damma Ah Wayi Gayi Nayi Cara Kallon Barshi Ya Kare Camma Camma Ah Mai Duka Shi Ke Yimun Sanin Tunda Na Wayi Garinan Karnin Dole Abun Ciki Sai Da Bayani Da Bazataka Sai Nai Nuni Ah Ba a Fushi Haka Sai Da Dalili Da Fari Da Baki Kwai Launi Ah Dole Ganinki Ya Kauda Jidali Ka Taho Na Taho Dan Kauna Toh Ga Kudirina Kudirina Ga Furi Cina Furi Cina Ah Rabbu Daninan Ajalinane Ga Kudirina Kudirina ne Ah Yarda Dani nan Dada Girmane Rabbu Dani Nan Rage Girmane So Dada wannan Harafinane Yarda ni nan sharafinane Ah sharafina Dada kaunace Ludifina Dada sunane Ke af fasalina Dada ninkane Hakanan ke ki ka mun nunin Wasalina harafina kece