Sonar Nefa ♪ Allah bani lafiya mai karfi in muri Duniya Kullum godiya nake mai starki in samu lahira Koh Jaura tazo ina Jin Dari Sauti ya cira Ah Kullum Godiya nake Mai kauri gun jallah wahidun Guna ba Zubi siffar karfi Sauti yabar mini Bai ya faskare aikin karfi waka tafi mini Gyara Allah Dafa mini Gyra Allah ka yimuni Dafa Allah Na bar maka Ah Ni kawu Na Kasance Bani Da kowa Sai jallah Wahidun Nemene Gurin Gini Nemane gurin Rini Safene cikin wuni Kafinta kudi nake nema dan nan ne gurin wuni Sai canji yazo mini Nima gashi na sani Bai war Allah yayi mini Da can babu maigidana sai dai in gun da nan sani Gyara Allah Dafa mini Gyara Allah ka yimuni Yau Na doshi can Gabas An nuna an sani Yau na doshi can kudu An nuni an sani Yamma Arewanmu nabiya Fuskar Tawa an sani Baa na iya masoyana Ni Dai godiya nake Kun turani Stallake Kun tarfani Na fake Kullum godiya Nake Baa na iya Muku Wallah Kumum Afuwa Murmushi Nake Sai Kunya Ta cin mini In na yadaku Ran Gini Dama Dama Dama Dama daHauni Kira nawa Shi kuke Gyara Allah Dafa mini Gyra Allah ka yimuni Ni Kune Hakan take Ban so kuji Kwarzane Ni Kawudansarki Nace Kullum Godiya Nake Kun tura ni Na daga In dai baku Sai Diga Dan ban dauki bin Diga Gun Dan Fulani Na shaida Ruga wannan Ai gida take Nima din fa Fillona Sai Ga Hausa Najiya Nai waka Ta Nahiya Gyara Allah Dafa mini Gyra Allah ka yimuni Ai Rabbana shi ke mini komai Ni banji na iya ba Sai allah yayi mini Bai wa Gata nan Tulu Bayan damuna fari Ni dai kuyi afuwa a gareni Masoyin ku ni nake ♪ Gyara Allah ka yimuni Gyara Afuwa kayi muna Gyara Allah iya muna Mus ab mix