Ahh banida kowa Nima banida kowa ni sai kai Ahh bani kishir ruwa Nima bani kishir ruwa ga don kai Ahh bani gazawa Ahh nima bani gazawa domin kai Ahh bani gujewa Ahh nima bani gujewa haka dan kai Ahh zana iya wa Ni bani da limami sai kai Ahh dan na fakewa In kwana fakewa ga dan kai Ahh dan na iyawa Na bada tasawa ga dan kai Abun da nai barbada dan sanki nake Kigane muradai na Indai na jingina kallonki nake Ki damke mukamai na Inda nai gardama da in barka nace, "A shafe misalai na" Adon zama laluma kallonka nake na wanke idanu na Ahh, ba min jiniya ta keki nake Dadin duniyata ta kai Zamin igiya sunan ki take Taka lafiya dan ka kai A talayan gardama bayan ki suke Kanka sai inga karshen dambe Duk dan abun duniya dai dan ki nake Ko kai ba a sani a ranbe Ga halayyar ki ma ta bada gami In ka tanka ni toh na kara tsimi A dan karatu na allo sai da gwani Chan cikin zuciyata kai naiwa kwami Abar abun tunhuma na miki hani Kai ka gyaran zubin kwana da wuni Ahh, ga kauna bani kauna, ha, ha, ha, ha, ha Lallube bai biya na, ha, ha, ha, ha, ha Tallafa bani kauna, na gane In na bude idona, kallonaka ne Sananan nufi na kin gane shiru bai biya na zance ne Fada ban ki bi ba, karya ne Kanka ni ban musu ba, anyi zane Da zaran ka sauka cikin tawaga ba mai ziga na ka nane Ahh ina mai fadin mun zame? Ahh mun sha ziga mun jurai Da kwai mai fadin ya tonai Da ya yau zubi mun zamai Ahh mai abun fufuka tuntu ne Kashi ke rufe bargo Mai bida ko yana samko ne Da sa'a yake koli ne Asalin mai jidan kaya ne A kama ya ce dadi dai ne Da ya runguma ya kasa barai ya ishe shinginsa ♪ Ha, ha, ha, ha ina mai biya na ha, labari? Da ka ambata yai tasiri Gani nan gaki toh wani ya kasa, wani ya kasa Ga kwarai tafiyar dada tayi nisa, wani ya kasa Da kyan aniya mun kai laya Da kyan aniya mun kai laya Ahh dan da kyawun niyya mun kai niyya Da kyawun niyya mun kai niyya Mai abun ai fadi sai an tona Ai yanzu shairri ka sa wasu ke jinya Mixed kobincus