Ehh Kina a raina Nima kana a raina Hubbi Farin ciki kina Ke zana bawa kauna Zo Karbi zantukana Kaine Nake wa Bege Ehh Kina a raina,idan baki ba tunani ne Sina darina,hah in Baki dole ba nii ne Farin cikina idan zanyi Shela to kaii dinne Idan da raina kazauna a gefe zan cen kunne Koh shiru da amsa amma jini Jini banyin kissa Da so na tasa cikin rai farin ciki na kussa A duniyata da kauna ake rufe duk kofa Akwai zumunta idan an rufomu Kai zan dafa Kina a raina bana shakka Zo Kaini Lambun kauna Akanki zan jure dukan duka Kai dai rufe sirri na Silar kine zuciya ke staka Kawar da zugin raina Kizo mu zaunaa Ina zani tunda gaka hubby Kina a raina Toh haka nayi maka babban gurbi Dake nake kwana kalbi Zo karbi kyauta Kana dake nake dukka nuni koh koh shela Kai zana yiwa runfa Ah idan kinyi zana koya Nai ma adon atanfa Zan ganki koh a gayya In na isheka to na koshi Saboda yarda Kowa ya kika to naa barshi So yayi huda Ya za ace dani wai in barka Kuskurene To babu kai dawa za ayimin barka Nah na sani ne Ni bani yada kauna Wannan hakkane rubuce Ko na rufe I dona Nine dai abun kwatance Wa za yazo da zargi Ai ga namu bamu rance