Ab music studio Ru, rub master Chiza dani na, ohh wo Ya tarai hani na, ahh ah Wanda nake so Nake jin sa cikin raina Na baka guri zauna, oyoyo Saurari kalamai na, masu fitowa daga allo Allon zuci na Ka dade kana burge ni Shiyasa ka kama ni Gashi na kamu kullum batun ka a baki na Chiza dani na Ohh, chiza dani na Kai ka gyara ni Kai ka saita ni Kai ka chanja ni Chiza dani na Kai ka nuna ni Aka gane ni Har ake ji babu ya ni Chiza dani na Na gode, na gode Na gode, na gode Na gode, na gode maka chiza dani na Chiza dani Chiza dani Na rayu da soyayyarka ne a cikin raina Ina jin dadin fadin hakan tundaga baki na Komai zan maka neh, na maka ne da son rai na Har soyayyar ka ma ina yinta neh da karfi na Shiyasa nake jin ka ne kamar raina na Ko ciwo kake ina ji a cikin jikina How mix baby