Ay yaraye iye Call me your highness Assalamualaikum yarinya juyo So zaki bani Dan Allah miko Ajiya zana baki Zuciyata ingo Gaki da kyauwun hali Ayya Raye Na lura kece ruhina Burina akawoki dakina Buga min ganguna Aure yau an daura Ni dake zamu zauna sai ki bini muje gida gida Aure iye Aure Aure nana nanana Aure iye Aure Aure nana nanana Nasaba da ke Na aminta da ke Soyayya da ke zaki kaman rake Baby bude min kofa, na zuciyarki Nuna min hanya, nazo gabanki Na lura ke ce ruhina Burina akawoki dakina Buga min ganguna Aure yau an daura Ni Dake zamu zauna Sai ki bini muje gida gida Aure iye Aure Aure nana nanana Aure iye Aure Aure nana nanana Jani muje sama sama sama sama ayya Jani muje kasa kasa kasa kasa Mai ganga nagode Emteey ya gode ay Sama kasa Sama sama ayy yaraye iye Buga min ganguna Aure yau an daura Ni da ke zamu zauna sai ki bini muje gida gida Aure iye Aure Aure nana nanana Aure iye Aure Aure nana nanana Buga min ganguna Aure yau an daura Ni da ke zamu zauna Sai ki bini muje gida Aure iye Aure Aure nana nanana Aure iye Aure Aure nana nanana