Sunana dezell Haters Haters Haters Babu ruwanmu da haters Maraba da xuwa arewa, muna kawo wutan da ba me kashewa Ana ta wulla guba muna chafewa Nikan ma tin asuba na bar labewa Dan in kasa In sarewa duk jama'a In dake a gun sana'a Da ware da sun shagala Bebe ma ya fada kowa ya ji bare akun magana Ga sir abubakar waye yake cewa tafawa balewa sun makara This is not rap it is speech Who is that laughing is we Babu ruwanmu mutum ya daga yashen sa musa acid ya ci ci Hommy i'm scartring Toh karfi yaci garu ya danne waya isa ya ja mini layi Garuna cen ne ana tare SU BABANE Dashin Allah kainuwa We're not frds in baka da kannuwa Masu sauraro na a dare da rana Ina tare daku kamar inuwa I speck your hands ba hannuwa Inda za'a aramin kunnuwa Mara baki yasa idanuwa and wacth me hang rappers like zannuwa Nada speck Me cancel Simple me ha you Damu The haters no let me vouch Maru na in haters Money touch mah na achimla Switch from Hausa Like say it's foreigners