Ihu A mana Kai Na gode Eh eh ehh ♪ An ce bayan duhu sai haske Hakan nan karshen dare ne safe Don there's nothing new under the sun You find a way Your journey has begun Ready to shoot for the stars Now see where we are Won't let nobody put me down You better know who you are A da nake yin abu wai domin na burge duniya Sai na gane duniya kasuwa ne Yanzu na daina Yanzu na daina daina daina damuwa Yanzu na daina Yanzu na daina daina daina damuwa Sai yadda Allah ya yi da ni In ya kai ni sabuwar gari Na san shi zai ciyar da ni Ubangiji kai ne ma-gani Wane boka wane malami I know he lives inside of me Therefore zan iya zuwa ko ina Ba'n tsoron ko wane ɗan uba aiyaaa! Na kwakwasa kuma aka ki budewa Har na ji kamar duniya na na rushewa Wasu sun so in zama abun eiyya. Ama na sama ya fi su Aniyan su ya bi su Dan yaro na ce Kar ka damu your time is coming soon Angel you're gone too soon And I miss you Took some time But now I'm fine I promise you. Yanzu na daina Yanzu na daina daina daina damuwa Yanzu na daina Yanzu na daina daina daina damuwa Sai yadda Allah ya yi da ni In ya kai ni sabuwar gari Na san shi zai ciyar da ni Ubangiji kai ne ma-gani Wane boka wane malami. I know he lives inside of me Therefore zan iya zuwa ko ina Ba'n tsoron ko wane ɗan uba aiyaaa!