Kishore Kumar Hits

Salim Smart - Nayi Mafarki lyrics

Artist: Salim Smart

album: Nayi Mafarki


Salim Smart on the beat
Nayi mafarki an mana aure
Wai jiya mun tare
Gani amarya, kai kuma ango
Bacci ya kare
Sun batun danake yi, kai dauka na zare
Kaci farin wanka, ni nasaka leshina kore
Karike lizami na
Nayi ladab mun zauna
Ranar aure na
Burin danake kazamo ango
Idan kaga nayi kuka
Murna ce ga baban logo
Burina aure mun tsallake
Katoton zango
Nai tsab na shirya ta fulani
Baby, kojango
Zo ka cikan burina
Ai mana auren kauna
Kafi magarya kurna
Baby na, baban zaki

Eh, zauna muyi tadi
Karka gujen in rasa ki mata
Ni na rufe kofa
Kai daya ne wanda nake kuana

Ni sonka nakeyi da gaske
Wanda ya sanka ina mai kara
Zo ka rike mini sosai
Alkawarina karda yaje shara
Ka ita furta kallamai
In kayi zance sai in tattara
Da dare in zan kwanta
Sai in tinaka in dinga nishadi na

Zo bude mai sona
Karka rufe mini sirrinka
Ya labarin kauna ta?
Ya nake ne a cikin ranka?
Dan gayu da turare
Gamshi koyaushe tufafinka
Kazam fitilata
Mizanin auna muradi na

Kazama ni, na zama kai
Bisa lissafi mun zama dai
A sanya maza duka a shara
In ba kaiba ni dai
Har daga kai da kakeyi wa yan mata
Kayi min dai dai
Sunce girman kai ne
Nace ni saka kayi, baby na

Zauna muyi tadi
Karka gujen in rasa ki mata
Ni na rufe kofa
Kai daya ne wanda nake kuana

Поcмотреть все песни артиста

Other albums by the artist

Similar artists