A cikin kowa da akwai shi Sannan baya tsufa, baya jin rarashi, bayan neman kofa In zai shiga baka tare shi, dan ba shi da wata suffa Idanu basu ganin shi, balle kayi mai i'hisani So kenan, sanadin labarina So kenan, sanadin labarina Bayin kaina neh bah Kaima bayin kanka bah Tsarin Allah neh, ba mai iya kauda shi Ba wai matsiyi neh bah, sannan ba girma neh bah Hal'lita neh, ba mai iya chanja shi Bai barni bah, kaima bai bar ka bah A zuciya shi ne ke sa rauni So kenan So kenan, sanadin labarina So kenan So kenan, sanadin labarina Kuka bai kare bah (labarina) Ban same ki bah (labarina) Ido na bazai runtsa bah (labarina) In har ban gan ki bah (labarina) Tallafa mini, ki tausaya mini Daure agaji kiyi mini,so da kiyi mini ki a'dana mini Kar ki bar ajali ya chi mini So kenan, sanadin labarina So kenan, sanadin labarina Dukk rudin zuciya,ko kukan idaniya Maffi aka'rsari duk nasabar sa akan so neh Mai kyawun kwaliyya, koh a kira ki sarauniya Zauna ki nazari, wannan makasudin so neh Alhaji ba shi ganewa,gane gaskiyar shi akwai wuya Sai in kayo dace kake ajiyar shi da janjane So kenan, sanadin labarina So kenan, sanadin labarina