Rub master Haka so yake diba ya maida kai bawa Matsayain ka bai duba ballai ya san kai waye Ya sa ka kai jinya ka sauka ka kan hanya Ka manta alkarya kayo kallar wawaye A labarina Soyayya tai mini garkuwa A labarina Soyayya ta sa dimuwa A labarina Soyayya ta sa shakuwa A labarina Nan ne ake gane kwanton bauna La, labarina La, labarina La, labarina La, labarina Baka gane so, ya yake sai idan ya shige ka da karfi Yai ma tambari a zuciya koko yai ma riko mai zafi Baya uzuri nasan kasani kar ka ganni da laifi Ko ba yau ba tabbas zaka fahimci naso ka ko watarana La, labarina La, labarina La, labarina La, labarina A cikin kowa da akwai shi Sannan baya tsufa, baya jin rarashi, bayan neman kofa In zai shiga baka tarai shi, dan ba shi da wata suffa Idanu basu ganin shi, balle kayi mai i'hisani Bayin kaina ne ba Kaima bayin kanka ba Tsarin Allah neh, ba mai iya kauda shi Ba wai matsiyi neh bah,sannan ba girma ne ba Hallita ne, ba mai iya chanja shi Bai barni bah, kaima bai bar ka ba A zuciya shi ne ke sa rauni So kenan, sanadin labarina So kenan, sanadin labarina So kenan, sanadin labarina So kenan, sanadin labarina Ahh, ah Ahh, ah Ahh, ah Sanadin labarina!