Labarina Baya zama nawa In har ba ke, tarihi na Labarina Baya zama nawa In har ba kai, tarihi na ♪ Labarina bai taba cika in har ba ke Shalelai-lai na kanaurki nake ta daban che ke Ke che mota sauran yan mata kuma keke Tazarar ku da nisa har'abada kin shiga raina ♪ Madadin ka a raina babu kamar barko da kas'shi Man zan maka murzafi da wuta dangin rawashi Matsayinka cikin raina ba mai iya kauda shi Kazama ruwa mai sanya sashin ruhina Labarina Baya zama nawa In har ba kai, tarihi na ♪ Kwa-kwal-wa ta bata tuni kan komai sai dai ke Idan har za'a kira ni na amsawa suna na ke Makaunchi na kwanar ki take bi na tayi man take Idan har na bar san ki ashe raina baya jikina Labarina Baya zama nawa In har ba ke, tarihi na Zan so ka ya tamkar rai na Kamar ba nasan kai na A kan ka ina da ya qinin Baza ka butulche mani bah Kayi mini sakaryar kauna In huce takaichin raina Ka il'lata kunchin inji ya bar sashi na Labarina Labarina Labarina Labarina Labarina Labarina Labarina Labarina ♪ Labarina Baya zama nawa In har ba ke, tarihi na Labarina Baya zama nawa In har ba kai, tarihi na