Ga zabi na, tauraro na Zauna, zauna daga gefai na Zabi, kece Akwai wata magana zo kaji na fada ma Ina san ka ina san ka a ruhi da قلبي Batun kallonka nake wa taka haska ni Zaman mu yayi daidai hadi daga rabbi Gani nan bari nan, takalmin kaza Mutuwa zata rabamu Badai makiya bah Allah ya jika'ina idan har ba ke Wa'adin rayuwata yazo karshe Allah yajikai na idan har ba kai Wa'adin rayuwata yazo karshai ♪ Naso ki da raina, da zuci da baki Na bayanna kauna, nuna mani ke ma Kin zaga jini na kin sa ina dauki In na saki ido na inajin dama Kar ki nisa dani, idan kika barni tillas nayi kewa Allah yajikaina idan har ba kai Wa'aidin rayuwata yazo karshai Allah yajikaina idan har ba ke Wa'adin rayuwata yazo karshai Maimartaba ne kai a ido na, (nagode) Makamin ka ya zarche nufi na, (nagode) Sarauta na baka mijina, (nagode) Kullawa da kai ni aiki na, (nagode) Mata kar kuzo ku bata lokaci Nidai tashi che baza ya soku ba Maza kar kuzo dan yayi wuff da ni Komai zakuyi bazan kulla ku ba Allah yajikaina idan har ba ke Wa'adin rayuwata yazo karshai Allah yajikaina idan har ba kai Wa'adin rayuwata yazo karshai Na gazgata zantukan da ke kayi ba, nai yi bana maki gardama Kuma nai maki albishir aure dani dake tamkar angama Kuma zani kulla da ke ba zangwama, zan ta biye da ke da laluma Ranar da nake jira idan tasamu Zan martaba auren mu ba sabawa Allah yajikaina idan har ba kai Wa'adin rayuwata yazo karshai Allah yajikaina idan har ba ke Wa'adin rayuwata yazo karshai ♪ Allah ya jikaina idan har ba ke Wa'adin rayuwata yazo karshai Allah ya jikaina idan har ba kai Wa'adin rayuwata yazo karshai