Rub Master Ba sharri, kigarri, sinadari mai wanke zuciya Ke che ta hudu Ke che ta uku Ke che ta biyu Ke che ta daya ♪ Soyayya tayi wa zuciya, takama ni ya sa inda banzata bah Inda zuciya take, soyayya ma nan take Dan haka ke ma nan kike, kin ji gimbiya Na dimotu 'a bani ke ni da ke zan lallike Kama hanu na rike, zo mu zagaya Kyakkyawa kike sannan san kowa kike, mai hankali kike, mai kyan tarbiya Na haddace kalaman so 'a sabo dake Na firgiche dalillin san da nake dake Zan tsaftache harshe dan magana da ke, in fadi kalmomi masu sosa zuciya Soyayya ♪ Ba mai jan zare, dagaske nake kaunar ki ni Kafin so ya zubar da ni, bani magani Ni na ankare har wasu na kishi da ni, dan na furta ina da ke Sun dauka ba dani, na chi karfe kare nai nisan tafiya gari Zan ga masoyiya daf dani, so yaja ni ni Kyakkawa kiyi mini adon dori Mai kyau in tayi adon gari Ke kinyi gaba koh 'a cikin 'a ya ri Sunanki nake wa kirari gimbiya