Ga nawa ungo Rike so ba karya bane ba Kinzam madubi Da ke zami zama na kauna Eh ga nawa ungo Rike so ba karya bane ba Ka zam madubi Da kai zanai farinciki na ♪ Da ke nake so na karai rayuwa ta karka A so mun dace muradin zuciya take ke Taho mu jonai mu zauna tare nai shiri tsaf Rashin ki zai sa ni inyo cuttuwa ta gaske Kecce mafari A kanki nagane so zuma ne Kin dan dana mini Na sha banji matsala ba ♪ Ba gashi nan ba Ya kama ni ya rike ni Ya daure danba Ya ce natsuwa zai hana ni Hanya na duba In tsaire fa inda zani Kai ne ma tsira Ka ce-ce kar ya kar ni Shi damuwar so jiki ya ka bi a sannu sannu Kullum kana zuciya ta banji ga gusa ba ♪ Duniya sabuwa Yanzu nai tsuntuwa Tsuntuwa ta soyaya wadda ba irin ta Sanki kololuwa Ya dada yai hawa Yayi nisan da ba a ganin shi in kwatanta Nayi kuka dalilin sanki ne hujja ta Ki ce komai nau idan ba ke bazan iya ba ♪ Ka fi dubu kai daban ne Ko a cikin a yari Ka wuce dajin zuwa ne kafita dan saurayi Kai a samari zan gane kafi karfin lausari Gwamna baida abun mutane rabbi shi zaya yi Biki na aure idan kai ne ina maraba Ko babu layfe ni zan zauna bazan gaza ba