Salim Smart on the beat So mahadin mu ne Ciwo ne daga zuciya Duk da da akwai wuya Ni ban yarda in bar shi ba ♪ Soyayya jin dadi ne na duniya Na yarda ita ke yawan zar da lafiya Ga waraka in so ya kama zuciya Sai da hakuri wataran za ayi dariya Gani da zuciya Kan so bazan juya baya ba Dan sanadin shi ne Nazam ni ko baku ganni ba ♪ Shi so halitta ne sannan jarabta ne Waiwaye shi tillas ne Ba mai kauche tarkon shi So makaho ne Mai sa dimauta ne Sannan mukami ne Duk mun taka tsarin shi Bazan ki shi ba Dan shi ne mahadin jiki na Tunda na dan dana Bai bar mini wani tambari ba ♪ Kai nake tunanni Dare ko da safiya Kyauta ta so ka bani Ka sa ni dariya Har muna kammani Kai ne da zuciya Halin mu ma guda ne Mu za a kwaikwaya Ko Hassan, Husseini baza suyi kamar ba Masoya na zamani basa bar salon mu ba Allah da zamani Amman baza a kaimu ba Na yarje mana Mun samo farinciki